Abin farin ciki ne a samu abokai da suke zuwa daga nesa!—Confucius
Daga ranar 23 zuwa 25 ga wata, an bude bikin baje koli na kasa da kasa na birnin Jakarta karo na biyar a shekarar 2023.