Abin farin ciki ne a sami abokai suna zuwa daga nesa! -- Confucius
Daga ranar 23 zuwa 25 ga wata, an bude bikin baje koli na kasa da kasa na birnin Jakarta karo na biyar a shekarar 2023.